1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma

September 17, 2021

Shugaba Joe Biden na Amurka ya rattaba hannu kan umurnin da ke ba da damar kakaba wa bangarorin da ke fada da juna a yankin arewacin Ethiopiya takunkumi, idan har basu cimma yarjejeniyar sulhu ba.

https://p.dw.com/p/40Tly