Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A wannan Juma'a ce ake sa ran Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai tafi Ingila domin duba lafiyarsa, a cewar sanarwar da ta fito daga fadar gwamnatin kasar da ke Abuja
A Najeriya, ranar 29 ga watan Mayu sabon Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dauki madafun ikon kasar mafi yawan mutane a nahiyar Afirka daga hannun Shugaba Muhammadu Buhari mai barin gado.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya kaddamar da matatar man fetur ta Dangote a Ijebu Lekki a birnin Legas, matatar da ke iya sama wa sama da mutum dubu 100 aikin yi.
A daidai lokacin da Shugaba Muhammadu Buhari ke shirin mika ragamar mulki ga Bola Ahmed Tinubu, fagen siyasar Najeriya na ci gaba da daukar zafi musamman game da shari'ar sauraren kararrakin zabe da nade-naden mukamai.
Kasa da makonni uku kafin rantsar da sabuwar gwamnati, hankalin 'yan siyasa na Najeriya na karkata ga neman warware matsalolin kasar zuwa ga samun madafan iko, lamarin da ke zaman alamun dawowa daga rakiyar talakawa.