Shirin Yamma | Duka rahotanni | DW | 01.04.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto game da yadda 'yan Nijar ke bankwana da mulkin Shugaba Mahamadou Issoufou da kuma rahoto kan shirye-shiryen bikin Ista a Najeriya sai rahoto kan 'yan gudun hijirar kasar Mozambik. Akwai shirin Dandalin Matasa da Abu Namu.

Saurari sauti 60:00