1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:

Abdoulaye Mamane Amadou
March 4, 2021

A cikin shirin za a ji cewa kotun kolin Ghana ta yi watsi da karar dan takarar adawa da ya kalubalanci sakamakon zaben kasar, a yayinda a Jamhuriyar Nijar madugun adawa Mahamane Ousmane ya samu kyakyawan tarbe daga magoya bayansa.

https://p.dw.com/p/3qEE8