Shirin Yamma | Duka rahotanni | DW | 20.11.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji kwamitin binciken tsohon shugaban hukumar EFCC a Najeriya ya bukaci da kar a sake ba dan sanda damar jagorantar hukumar. A Nijar kuma kungiyoyin fararen hula na son 'yan siyasa su hau teburin sulhu don guje wa tarzomar zabe.

Saurari sauti 59:59