Shirin Yamma. | Duka rahotanni | DW | 16.09.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma.

A cikin shirin za a ji cewa ana shirye-shiryen gudanar da zaben gwamnan jihar Edo a Najeriya, a yayin da a Jamhuriyar Nijar hukumar tace labarun kaar ce ta gana da 'yan jarida don shirya yadda za a tunkari gangamin yakin neman zaben da ke tafe. Akwai shirin Taba Ka Lashe da shirin Mutum da Duniyasa.

Saurari sauti 60:00