1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
July 6, 2020

A cikin shirin za a ji cewa Ana gudanar da babban taro kan halin da masu dauke da kwayar cutar Sida su ke ciki a lokacin da annobar Corona ke ci gaba da barazana ga lafiyar bil'Adama. A Nijar kuma wata sabuwar takaddama ce ta kunno kai dangane da rashin gamsuwa da yadda gwamnati ke gudanar da shirye-shiryen zabubbukan kasar.

https://p.dw.com/p/3esYQ