1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afar
October 18, 2016

A cikin shirin bayan Labran Duniya, muna tafe da rahoto kan sako kanana yara mabiya´Shi'a da jami'an tsaro suka kama a jihar Kaduna, a kokarin da suke na murkushe Musulmi mabiya shi'a a kasar da karfin tuwo.

https://p.dw.com/p/2RP3E