1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurarai shirin yamma na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afar
March 26, 2017

A cikin shirin zaku ji cewar dubban al'ummar kasar Yemen sun fitot kan tituna domin nuna adawarsu da hare-haren da rundunar taron dangi karkashin jagorancin Saudiya ta kwashe tsahon kusan shekaru biyu tana kai wa a kasarsu, akwa shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/2ZzZL