1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa (31.07.18)

Fatima Ibrahim Mu'azzam
July 31, 2018

Shugaban majalisar dottijan Najeriya Sanata Bukola Saraki ya fice daga cikin jam'iyyar APC mai mulki. A hannu guda kuma Kungiyar Amnesty International mai kare hakkin jama'a ta koka da halin da jihar Zamfara ke ciki a Najeriya.

https://p.dw.com/p/32PE7