1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW 10.11.2018

Salissou Boukari
November 10, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, sun kara jaddada aniyarsu ta karfafa zumunci da fahimtar juna a tsakanin kasashen biyu albarkacin bukukuwan zagayowar cikon shekaru 100 da kawo karshen yakin duniya na farko.

https://p.dw.com/p/38252