1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW 07.11.2017

Yusuf Bala Nayaya
November 7, 2017

A cikin shirin za a ji Shugaba Buhari na Najeriya ya gabatar da kasafin kudi na 2018. Siriya kuwa ta nuna cewa za ta sanya hannu kan yarjejeniyar muhalli ta Paris.

https://p.dw.com/p/2nEAk