1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 12.07.2018

Zulaiha Abubakar
July 12, 2018

Yayin da ake gab da zaben gwamna a jihar Ekiti da ke yankin kudu maso yammacin Najeriya, hankali na kara tashi sakamakon zargin barazana da take hakki da PDP ke yi kan jami'an 'yan sanda

https://p.dw.com/p/31Mf1