1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 31.08.2020

August 31, 2020

Za a ji yadda takaddama tsakanin gwamnatocin Najeriya da Ghana ke kara kamari sakamakon matakin hukumomin Ghana a kan 'yan Najeriya da ke kasuwanci a kasar. Yayin da ya rage makonni da zabuka A Nijar, wani sabon rikici ya kunno kai bayan hukumar zaben kasar ta sanar da bugo sabbin katunan zabe.

https://p.dw.com/p/3hpUM