1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 31.07.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
July 31, 2019

A cikin shirin za a ji cewa Bangarori dabam-dabam na ci gaba da martanin kan umarnin da Sifeto Janar na 'yan sandan Najeriya ya bada na tsaurara matakan tsaro a wuraren da 'yan Shi'a kan fito don gudanar da zanga-zanga.

https://p.dw.com/p/3N6vd