Shirin Yamma 30.12.2018 | Labarai | DW | 30.12.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Shirin Yamma 30.12.2018

A labaran duniyan cikin shirin za a ji cewa sojojin gwamnatin Nijar hadin gwiwa da na Faransa mambobin rundunar tsaron kasa da kasa ta Barkhane sun yi nasarar halaka mayakan kungiyoyin masu da'awar jihadi su 15 a kan iyaka da kasar Mali.

Saurari sauti 59:59