Shirin Yamma 30.07.2019 | Duka rahotanni | DW | 30.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 30.07.2019

Cikin shirin za a ji cewa 'yan sanda a Najeriya sun ce daga yanzu 'yan Shi'a 'yan ta'adda ne za kuma su kama farautarsu a duk inda suke a kasar. Akwai rahotannin da suka shafi ta'asar Boko Haram cikin shekaru goma da fara hare-hare.

Saurari sauti 59:59