Shirin Yamma 29.11.2019 | Duka rahotanni | DW | 29.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 29.11.2019

A cikin shirin za ku ji a jihar Kano da ke tarayyar Najeriya an cika shekaru 5 da wani harin bam ya hallaka masallata sama da dari uku a babban masallacin juma'a. Har yanzu akwai wadanda harin ya raunata wasu ma suna kwance a gida rashin kudin aiki ya tilasta musu zama da raunukan cikin yanayi na jiran tsammani.

Saurari sauti 59:59