Shirin Yamma 28.10.2020 | Duka rahotanni | DW | 28.10.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 28.10.2020

Cikin shirin za a yadda Musulmi a kasashen duniya ke gudanar da bikin Maulidi na zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhamadu tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi. A Najeriya bayan boren matasa, gwamnatin kasar ta kadddamar da wani shirin tallafa wa matasan masu kanana na sana'o'i.

Saurari sauti 60:00