1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 28.05.2020

May 28, 2020

Cikin shirin bayanan labarai, hukumomin tsaro sun tashi tsaye suna ta rangadi a yankunan karkarar da ke gabashin jihar Sokoto wanda a jiya Laraba 'yan bindiga suka hallaka mutane fiye da saba'in a cewar mazauna yankunan. Akwai batun neman farfado da wutar lantarki a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3cvqg