1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 27.06.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
June 27, 2019

A cikin shirin za a ji cewa Majalisar dokokin Nijar ta tafka mahawar game da batun tsige gwamnatin Brigi Rafini, kana kuma a Najeriya za ku ji cewa Daruruwan ‘yan gudun hijira ne su ka gudanar da wata zanaga-zanga yau a garin Maiduguri domin nuna fushin su kan halin yunwa da suke fuskanta

https://p.dw.com/p/3LD1r