Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A karon farko bayan sabunta dangantaka a tsakanin juna, jirgin fasinjan Hadaddiyar Daular Larabawa na Flydubai ya soma jigilar fasinjoji daga Isra'ila zuwa birnin Dubai a wannan Alhamis.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3lt8c
'Yan tawayen Huthi na kasar Yemen da suka dauki alhakin kai hari Saudiyya, sun bayyana cewa suna shirin kai makamancinsa a wasu manyan birane na Hadaddiyar Daular Larabawa.
Zabne shugaban kasa a Tanzaniya da batun huldar diplomasiyya tsakanin Sudan da Isra'ila da ma batun zanga-zangar #EndSATS a Najeriya, sun dauki hankulan jaridun Jamus na wannan makon.