1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 26.04.2019

April 26, 2019

Hukumar zaben jihar Zamfara ta ce ta kammala shirye-shirye don gudunar da zaben shugabannin kananan hukumomin jihar a gobe Asabar. Sai dai wasu daga cikin jam'iyyu sun ce ba su amince da shirin da hukumar ta ce ta yi ba.

https://p.dw.com/p/3HX51