1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 26.04.2018

April 26, 2018

Cikin shirin za a ji cewa ministocin kula da harkokin tsaro da na aikin gona na kungiyar Ecowas sun gudanar da wani muhimmin taro a Abujan Najeriya inda suka dauki matakai na shawo ci gaba da bazuwar rigingimu tsakanin makiyaya da manoma da ke zama babbar barazanar rashin tsaro a kasashen yankin.

https://p.dw.com/p/2wko2