1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 23.03.2019

Ramatu GarbaMarch 23, 2019

A cikin shirin za a ji cewa, a kasar Mali wasu jerin hare-hare da 'yan bindiga suka kai a wannan Asabar sun yi sanadiyar mutuwar Fulani makiyaya akalla 110, ana fargabar alkaluman mamatan ka iya haurawa ganin munin lamarin.

https://p.dw.com/p/3FZdk