1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 22.07.2018

Lateefa Mustapha Ja'afar
July 22, 2018

A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da shirye-shirye masu kayatarwa ciki har da shirin Amsoshin Takaddunku, inda za ku ji karin bayani kan yadda kowacce kasa ke buga takardar kudinta da ma banbancin da ke tsakanin kudin Naira da Dalar Amirka da kuma Euro da sauran bayanai da tambayoyi.

https://p.dw.com/p/31tOo