Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Masu zanga zangar sun cinn wuta a katafaren ginin sayer da kayayyaki na Shoprite da ke unguwar gidajen Jakande bayan sun kona babbar kotun kasa da ke unguwar Abosere, a birnin na Legas cibiyar kasuwancin Najeriya.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3kFj7
Wata kotu a Abuja helkwatar Najeriya ta ba da belin fitaccen dan gwagwarmayar nan wanda ya jagoranci zanga-zangar neman juyin juya hali Omoyele Sowore kan kudi Naira milyan 20 da kuma mutane biyu da za su tsaya masa.
Masu tarazoma sun kai hari a gidan yarin da ke Ikoyi a Legas, fursunoni da dama sun gudu. Jami'an tsaro sun je wurin bayan harin.
A kokari na sake bunkasar ciniki a cikin yankin yammacin Afirka, gwamnatin Najeriya da kamfanin Mota Angil sun amince da aikin layin dogon da ya hade Kano a sashen arewacin kasar da Maradi a kudancin Nijar.
'Yan sanda a Birtaniya ce 'yan Najeriya 7 da ake zargi da karkatar da jirgin dakon mai a gabar tekun kudancin Ingila a bara ba za su sake fuskantar wani hukunci ba.