1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 20.04.2018 - MP3-Stereo

April 20, 2018

Cikin shirin za a ji cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewar fiye da mutane 250 ne suka mutu sanadiyyar rigingimun makiyaya da manoma a wasu jihohin kasar tun daga farkon watan Janairu zuwa Afrilun bana.

https://p.dw.com/p/2wQYT