1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 19.04.2019

Gazali Abdou Tasawa
April 19, 2019

A labaran duniyan cikin shirin za ku ji cewa 'yan wasan kwallon kafar firimiya lig ta Birtaniya na da kasar Wales sun kaurace wa amfani da shafukan sada zumunta a wannan Juma'a don adawa da yaduwar tabi'ar wariyar launin fata a duniyar kwallon kafa.

https://p.dw.com/p/3H6iM