1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 18.08.2020

August 18, 2020

Za a ji shirin gwamnatin Najeriya na dora wa masallatai da coci-cocin kasar haraji kamar sauran kamfanoni. Akwai halin da ake ciki a Mali inda aka kame shugaban kasa da Firaminista. Kotu ta yanke hukunci kan zargin kisan tsohon Firaministan Labanan Rafik Hariri.

https://p.dw.com/p/3h9pa