1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 18.08.18

Ahmed Salisu
August 18, 2018

Shirin ya kunshi labaran duniya wanda a cikinsa aka ji cewar shugabannin kasashen duniya na cigaba da aikewa da sakonnin ta'aziyya bisa rasuwar tsohon babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan. Har wa yau akwai shirye-shirye masu kayatarwa a cikin shirin wanda suka hada da shirin Ra'ayin Malamai.

https://p.dw.com/p/33NB8
Deutsche Welle, Bonn
Hoto: M. Becker/dpa/picture alliance