Shirin Yamma 18-06-19 | Media Center | DW | 18.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Shirin Yamma 18-06-19

Ministocin kudi na kungiyar kasashen yankin yammacin Afirka ECOWAS su 15 da suka kammaka taro a birnin Abidjan sun tabbatar da cewar a shekara mai zuwa ta 2020 kasashen za su kaddamar da takadar kudin bai daya .

Saurari sauti 59:59