1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 17.01.2019

Gazali Abdou Tasawa
January 17, 2019

A cikin shirin za a ji cewar a kasar Ghana kungiyoyin 'yan jarida sun gudanar da zaman makoki bayan kisan da aka yi wa wani dan jarida mai binciken kwakwaf a kasar. A Jamhuriyar Nijar muhawara ta kaure tsakanin bangarorin siyasar kasar a game da jadawalin zabukan da za a yi a 2020.

https://p.dw.com/p/3BkOh