1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 14.11.2020

Lateefa Mustapha Ja'afar
November 14, 2020

A cikin shirin za ku ji cewar, wadanda rikici ya ritsa da su a fadan da aka gwabza tsakanin kasashen Armeniya da Azerbaijan, sun nunar da cewa suna son komawa yankunansu na asali da ke cikin kasar ta Azerbaijan. Akwai sauran Labarai da kuma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/3lJ7f