Shirin Yamma 14-06-22 | Media Center | DW | 14.06.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Shirin Yamma 14-06-22

A Kasar Habasha 'yan tawaye sun kai hare-hare na tsawon sa'o'i da dama a garin Gambella da ke kudu maso yammacin kasar.