Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji cewa kotun koli a Nijar ta yi watsi da takarar wasu 'yan takara a babban zabe cikinsu har da madugun adawa Hama Amadou.
A Jamhuriyar Nijar, an kaddamar da horon sanin makamar siyasa da karfafa dimukuradiyya da kishin kasa ga matasan jam'iyyun siyasa da na kungiyoyin fararen hula.
Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum ya nada Tahirou Seidou shugaban jam'iyyar adawa ta Hama Amadou Lumana Afirka, a matsayin sabon madugun adawar kasar.
A Jamhuriyar Nijar jama’a na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu kan matakin da hukumomin shari’a suka dauka na sallamar akasarin mutanen da aka kama a lokacin zanga-zangar bayan zaben da ‘yan adawa suka shirya
Rikicin kasashen Habasha dana Afirka ta Kudu sun dauki hankulan jaridun Jamus a yayin da ake kara kira kan tallafawa kasashen nahiyar Afirka da riga-kafin cutar corona.