Shirin Yamma 13.10.2019 | Duka rahotanni | DW | 13.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 13.10.2019

Shirin na dauke da labaran duniya, inda za ku ji shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta sake nanata kiran ta ga shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan dangane da bukatar gaggauta dakatar da hare-hare a arewacin Siriya. A jerin shirye-shiryenmu kuwa akwai shirin Ra’ayin Malamai da Amsoshin Takardunku da kuma Filin Wasikun da kuka aiko mana.

Saurari sauti 60:00