Shirin Yamma 12.07.2019 | Duka rahotanni | DW | 12.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 12.07.2019

Bam da aka saka cikin wata mota ya fashe cikin wani otel a garin Kismayu na kasar Somaliya, lokacin da dattawa gami da 'yan majalisar dokoki ke tattauna hanyoyin zaben lardin cikin tsanaki da kwanciyar hankali.

Saurari sauti 59:59