1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 12.03.19

Ahmed Salisu
March 12, 2019

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni ciki kuwa har da rahoton da muka gabatar kan irin zaman dirshen din wasu ‘yan jam’iyyar PDP suka yi a jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya inda suka tsaya kai da fata har sai an bayyana sakamakon zaben gwamna a jihar.

https://p.dw.com/p/3EtlM