1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 09.08.2020

August 9, 2020

Cikin shirin za a ji gargadin da Shugaba Deby na kasar Chadi ya yi game da hare-haren mayakan Boko Haram a yankin tafkin Chadi. Akwai kuma tallafin da kasashen duniya suka fara yi wa Labanan da ta fuskanci ibtila'i a makon jiya. Sai Amsohin Takardunku da muka saba kawo muku a karshen mako.

https://p.dw.com/p/3ghN9