1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 08.12.2019

Binta Aliyu Zurmi
December 8, 2019

A cikin shirin za ku ji a Jamhuriyar Nijar a wannan ranar ce ‘yan kungiyar Fararan hulla suka gudanar da wani jerin gwano tare da taron gamgami a wani mataki na jan hankalin ‘yan majalisar dokokin kasar .A fagen shirye-shirye kuma akwai shirin Ra'ayin Malamai da Amsoshin Takardunku sai Wasikun Masu Sauraro.

https://p.dw.com/p/3UQdk