1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 08.04.2019

April 8, 2019

Bayan labaran duniya za a ji martanin al'ummar Jihar Zamfara ta Najeriya kan matakin dakatar da hakar ma'adanai da take zargin na da alaka da hare-haren da 'yan bindiga ke kaiwa jama'a har ma da sace wasu.

https://p.dw.com/p/3GTrt