1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 07.10.2020

October 7, 2020

Cikin bayan labarai akwai karin bayani kan nadin da aka yi wa Ahmed Nuhu Bamalli, a matsayin sabon Sarkin Zazzau na jihar Kaduna a Najeriya. A Nijar kungiyoyin fararen hula ne ke damuwa kan yadda gwamnati ke takura masu da hana su yin gangami da zanga-zanga.

https://p.dw.com/p/3jaTx