Shirin Yamma 07.08.2019 | Duka rahotanni | DW | 07.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 07.08.2019

A cikin shirin za a ji Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta gudanar da taron neman mafita dangane da matsalolin da ta ke fuskanta na cikin gida. A jamhuriyar Nijar kuwa wani takon saka ne ya kunno kai tsakanin kungiyar alkalai ta SAMAN da gwamnati dangane da nade-naden mukamai da canza guraben aikin alkalan, inda kungiyar ke zargin gwamnatin da nuna mata wariya.

Saurari sauti 60:00