Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji cewa hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya ta sanar da yin biyayya ga umarnin kotu wadda ta bada izini ga ga shugaban kungiyar ‘yan Shi’a Sheikh Ibrahim El-Zakzaky na tafiya Indiya domin neman magani.
Sheikh Ibrahim Zakzaky da matarsa sun tafi gida bayan kwashe sama da shekaru biyar a tsare.