1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 06.08.2018

Lateefa Mustapha Ja'afar
August 6, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa shugaban Iran Hassan Rouhani ya ce a shirye ya ke ya tattauna da shugaban Amirka Donald Trump in har da gaske ya ke. Akwai sauran Labarai da rahotanni da ma shirye-shiryenmu da muka saba gabtar muku.

https://p.dw.com/p/32iRd