1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 05.08.2018

Zulaiha Abubakar
August 5, 2018

Zaku ji cewar Shugaba Salva Kiir na kasar Sudan ta Kudu da jagoran 'yan tawaye Riek Machar sun rattaba hannu akan yarjejeniyar raba mulkin kasar a tsakanin su,a cikin yunkurin kawo karshen yakin basasar da aka kwashe shekaru biyar ana gwabzawa a kasar.

https://p.dw.com/p/32ehr