1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 04.04.2018

April 4, 2018

Cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta ware kudi dala miliyan dubu guda don cefano makaman yaki da harkokin ta'addanci da kasar ke fama da shi. Turkiyya kuma ta ce ba za ta daina yaki da Kurdawa ba a arewacin Syria.

https://p.dw.com/p/2vVJ2