1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 04.02.2019

February 4, 2019

A shirin na wannan yammaci za a ji irin yadda ake ci gaba da yakin neman zabe a Najeriya. A Jamhuriyar Nijar kuma batun sa baki da 'yan kasarsuka yi a harkokin yakin neman zabe a Najeriya ne muka gabatar.

https://p.dw.com/p/3Ci1h