1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 04.01.2020

Gazali Abdou Tasawa
January 4, 2020

A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa daruruwan 'yan Najeriya mazauna garuruwan kan iyaka da Chadi sun tsere zuwa birnin Maiduguri bayan da sojojin Chadi dubu 12 da ke yaki da Boko haram a yankin suka fice daga cikinsa.

https://p.dw.com/p/3VibK